Gwamnonin jam’iyyar APC na taro a jihar Kebbi

0
1000228174
Spread the love

Gwamnonin jam’iyyar APC na gudanar da wani taron sirri a jihar Kebbi da ke yankin arewa maso yammacin ƙasar.

Rahotoni daga jihar ne cewa aƙalla gwamnoni 20 daga cikin gwamnoni 24 na jam’iyyar ke gudananar da taron ƙarƙashin shugaban ƙungiyar gwamnonin APC, Hope Uzodinma, wanda shi ne gwamnan jihar Imo.

Ana sa san ran gwamnonin za su tattauna muhimman batutuwan da suka shafi ƙasa.

Taron gwamnonin APCn na zuwa ne kwanaki bayan gwamnan jihar Enugu ya koma jam’iyar daga PDP.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *