Amurka ta tura dakaru gaɓar Venezuela don daƙile masu safarar miyagun ƙwayoyi

Amurka ta tura dakaru gaɓar Venezuela don daƙile masu safarar miyagun ƙwayoyi
Jamhuriyar Dominican ta sanar da cewa, an dage wani taron yankin kasashen Caribbean, saboda takun sakar Amurka da wasu kasashen yankin.
Kasancewar dakarun Amurka a yankin Caribbean ya harzuka wasu gwamnatocin kasashen yankin.
Amurka ta ce ta tura dakaru gabar tekun Venezeula don kakkabe masu safarar miyagun kwayoyi.
Amurka ta kashe fiye da 60 a hare-haren da ta kai Jamhuriyar Dominican, wadda ya kamata ta karbi bakuncin taron a watan Disamba, ta ce barnar da guguwar Melissa ta haddasa, wani karin dalili ne da ya tilasta dage taron zuwa shekara mai zuwa.
