Majalisar gudanarwa ta NOUN ta nada sabon mataimakin shugaban majalisar

0
1000214064
Spread the love

Jami’ar Karatu daga gida a Najeriya (NOUN) ta nada Farfesa Uduma O. Uduma a matsayin sabon mataimakin shugaban jami’ar, bayan amincewar majalisar gudanarwar jami’ar.

Wa’adinsa zai fara aiki ne a ranar 11 ga Fabrairu, 2026, inda zai gaji mataimakin shugaban jami’ar na yanzu.

Nadin ya biyo bayan shawarwarin da kwamitin hadin gwiwa da majalisar gudanarwan jami’ar suka bayar kan mukamin, wanda majalisar gudanarwar ta yi nazari sosai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *