Shettima zai jagoranci taron majalisar tattalin arzikin Najeriya
Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima zai jagoranci taron majalisar tattalin arzikin ƙasar da za a gudanar ranar Litinin a Abuja....
Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima zai jagoranci taron majalisar tattalin arzikin ƙasar da za a gudanar ranar Litinin a Abuja....
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin tura bataliyar soji zuwa sassan jihar Kwara, bayan mummunan harin da...
Ministan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya tabbatar wa BBC cewa wata ƙaramar tawagar sojojin Amurka tana aiki a cikin...
Ƙungiyar Masana Magunguna ta Najeriya ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta samar da maganin dafin maciji da ba...
Hukumar shirya jarrabawa ta Ƙasa ta fitar da sakamakon Jarrabawar Sakandare ta daliban da suka rubuta daga wajen makaranta ta...
Rundunar 'Yan sandan Jihar Kano ta tabbatar da kama wani da ake zargi da zama ɗan daba mai suna Auwalu...
An samu rahoton barkewar gobara a Kasuwar Singa da ke kan titin Bello a Kano, lamarin da ya haifar da...
Shahararren malamin addinin Musulunci a Zariya, Jihar Kaduna, Sheikh Usman Idris Kusfa, wanda aka fi sani da "Rigi-Rigi," ya rasu...
Sojojin Operation FANSAN YAMMA, tare da hadin gwiwar Rundunar 'Yan Sandan Jihar Zamfara, sun ceto wani mutum da aka sace...
Gamayyar ƙasashen Sahel da ta ƙunshi ƙasashen da suka haɗa da Mali da Nijar da Burkina Faso sun yi Allah-wadai...