Kotu ta soke belin Malami, ta kuma bayar da umarnin a ci gaba da tsare shi a Kuje
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta soke belin da aka baiwa Abubakar Malami, Kotun ta yanke hukuncin cewa tunda...
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta soke belin da aka baiwa Abubakar Malami, Kotun ta yanke hukuncin cewa tunda...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya bukaci shugabannin Majalisar Dattawa su fara nazarin yiwuwar gyaran ƙundin tsarin mulki domin samar...
Ƙungiyar kare haƙƙin bil'adama ta Human Rights Watch ta zargi dakarun ƙungiyar RSF da kai wa mutane masu lalurar nakasa...
Gwamna Ahmadu Fintiri ya ziyarci ƙauyen Kirchinga a ƙaramar hukumar Madagali, jihar Adamawa, bayan harin da mayaƙan Boko Haram suka...
Hukumar kula da 'Yan sanda ta ce Jihar Adamawa ce ta fi yawan masu neman aikin a cikin rundunar 'yan...
Rundunar 'yan sandan jihar Adamawa ta kama mutane biyu da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi zuwa wasu kasashe, sannan...
Majalisar koli ta addinin Musulunci da sauran kungiyoyin Musulmi a arewacin Najeriya sun yi watsi da bukatar majalisar dokokin Amurka...
Tsohon ministan matasa da wasanni a Najeriya, Solomon Dalong ya yi Alla-wadai da kisan gillar da aka yi wasu mutane...
Ƙungiyar Ƙasashen Musulmai ta Duniya (OIC) ta yi Allah-wadai da kisan gillar fararen hula da satar mata da yara da...
Shugaba Bola Tinubu ya cire Sufeto Janar na 'Yan Sanda, Kayode Egbetokun. An maye gurbin Egbetokun da AIG Tunji Disu,...