Mataimakiyar Gwamnar Adamawa ta Jaddada goyon bayan Gwamnati ga shata Iyakokin Najeriya Da Kamaru
Mataimakiyar Gwamnan Jihar Adamawa Farfesa Kaletapwa Farauta ta jaddada goyon bayan gwamnati ga warware matsalar tsara shata iyakoki tsakanin Najeriya...
