Jami’an tsaro sun dakile harin ‘yan bindiga a Katsina
Jami’an tsaro sun dakile wani yunkurin kai hari da ‘yan bindiga suka yi a karamar hukumar Malumfashi a jihar Katsina....
Jami’an tsaro sun dakile wani yunkurin kai hari da ‘yan bindiga suka yi a karamar hukumar Malumfashi a jihar Katsina....
Rundunar 'Yan Sandan Adamawa sun bayyana cewar a shirye suke domin tabbatar da bin doka da oda a zaben cike...
Babbar jam’iyyar adawa a Najeriya PDP na shirin kaddamar da kwamitocin zartaswa na shiyoyi da kuma kwamitin tsara zaɓen shugaban...
Gwamnatin tarayya ta amince da kafa sabbin jami'o'i masu zaman kansu guda tara a faɗin Najeriya. Ministan Ilimi, Dakta Tunji...
Tsohon ɗantakarar shugabancin Najeriya, Atiku Abubakar, ya ce kamawa da tsare tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal da EFCC...
Bankin Duniya ya amince da kasafin kuɗi dala miliyan 300 domin gudanar da wasu ayyukan da ya ce zai inganta...
Kungiyar matasan 'Kabilan Jukun, ta yi Allah wadai da kisan da aka yi wa daya daga cikin mambobinta, Nwubu Gani...
Hukumar Kwastam Najeriya ta kama kwantainoni 16 ɗauke da makamai da miyagun ƙwayoyi da magungunan da wa’adin aikinsu ya ƙare...
Australia ta shiga cikin jeren ƙasashen duniya da ke shirin amincewa da kafuwar ƙasar Falasɗinu a babban taron MDD na...
Jam'iyyar ADC ta musanta zargin da ta ce ana yaɗawa cewa tana aiki ne domin mayar da mulkin ƙasar zuwa...