Senator Dino Melaye ya bayyana ficewar sa daga jam’iyyar PDP tare da komawa ADC.
Tsohon ɗan jamalisar dattawan Najeriya mai wakiltar Kogi ta Yamma ya koma jam'iyyar haɗakar ADC bayan ficewarsa daga PDP. Cikin...
Tsohon ɗan jamalisar dattawan Najeriya mai wakiltar Kogi ta Yamma ya koma jam'iyyar haɗakar ADC bayan ficewarsa daga PDP. Cikin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa a halin yanzu tana gudanar da bincike kan wasu laifuka guda biyu na kisan kai...
IMF ya sabunta hasashen bunƙasar tattalin arzikin Najeriya. Asusun Bayar da Lamuni na Duniya, IMF ya sabunta hasashensa kan bunƙasar...
REUTERS Yara 13 sun mutu a Sudan saboda rashin abinci. Jami'an lafiya a Sudan sun ce yara 13 sun mutu...
AL JAZEERA Sojoji daga Sudan ta Kudu da na Uganda sun yi musayar wuta a kusa da iyakarsu lamarin da...
REUTERS Shugaban ƙasar Ivory Coast Alassane Ouattara mai shekara 83, ya sanar da aniyarsa ta sake tsayawa takarar zaɓen shugaban...
XNuhuRibadu Mai bai wa shugaban Najeriya shawara kan harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu, ya ce an samu raguwar hare-haren Boko...
X/SenatorOluremiTinubu Mai ɗakin shugaban Nijeriya, Remi Tinubu ta bai wa waɗanda rikicin jihar Benue ya ɗaiɗaita tallafin naira biliyan ɗaya,...
Gwamnan yankin Darfur da ke Sudan ya soki sojojin gwamnati da gaza kawo karshen ƙawanyar da aka yi wa yankinsa...
Hoto - Reuters . Aƙalla mutum 30 ne suka mutu a yankunan da ke wajen birnin Beijing sakamakon mummunar ambaliyar...