Masarautar Kuwait tayi Allah wadai da harin da Israel ta kai Qatar
Sarkin Kuwait Mai martaba Amir Sheikh Meshal Al-Ahmad Al-Jaber Al-Sabah ya yi kakkausar suka da kakkausar murya kan harin wuce...
Sarkin Kuwait Mai martaba Amir Sheikh Meshal Al-Ahmad Al-Jaber Al-Sabah ya yi kakkausar suka da kakkausar murya kan harin wuce...
Hukumar kula da jiragen sama ta Najeriya (NCAA) ta kira dukkanin kamfanonin jiragen sama na cikin gida taro a Abuja...
Isra'ila ta ce ita ce ta kai hari kan shugabannin Hamas a Doha, babban birnin Qatar. A cikin wata sanarwa...
Ma'aikatar harkokin wajen Qatar ta yi Allah wadai da harin da Isra'ila ta kai birnin Doha na ƙasar Qatar. Yayin...
Majalisar dattawa ta Najeriya ta ƙi amincewa da buƙatar Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan mai wakiltar Kogi ta Tsakiya kan komawa bakin...
Isra'ila ta ƙaddamar da hari kan babban birnin Qatar, Doha, da nufin kai hari kan manyan jagororin Hamas. Rahotanni sun...
Manoman Albasa a jihar Jigawa sun yi asarar amfanin gona da ya kai kusan Naira biliyan 1 sakamakon amfani da...
Firaiministan Faransa, Francois Bayrou na dab da yin murabus bayan rasa yin rinjaye a kuri'ar yankan kaunar da aka kada...
Kasar Habasha za ta kaddamar da wani babban dam da aka gina a kan kogin Nilu bayan shafe shekaru goma...
Kotun Kolin Thailand ta daure tsohon firaiministan kasar Thaksin Shinawatra. Alkalin kotun da ke Bangkok, ya shaida masa cewa ba...