‘Ba za mu zuba ido a ci gaba da kashe kiristoci a Najeriya ba’
Shugaba Trump na Amurka na nanata iƙirarin da ya yi cewa ''Kiristoci na fuskantar mummunan barazana a Najeriya". Yayin wani...
Shugaba Trump na Amurka na nanata iƙirarin da ya yi cewa ''Kiristoci na fuskantar mummunan barazana a Najeriya". Yayin wani...
Babban hafsan sojin saman Najeriya, Air Marshal Sunday Aneke, ya bayar da umarni ga kwamandojin da ke lura da jiragen...
Gwamnan Jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya kori Babban Mai Ba shi Shawara Kan Ayyuka, Ahmed Seriki, saboda gazawarsa wajen bin...
Shugaban kwamitin majalisar dattawan Amurka kan dangantakar ƙasar da ƙasashen waje, Sanata Jim Risch ya bayyana sake zaɓen Paul Biya...
Shugaban babbar jam'iyyar hamayya a Najeriya, Amb. Umar Iliya Damagum ya hori jagororin jam'iyyar su ɗauki gabarar abin da ya...
Hukumar Rage Talauci da Samar da Arziki ta jihar Adamawa (PAWECA) ta kammala shirye-shiryen raba Naira biliyan 5 ga wadanda...
Mai Jimillan Gundumar Bole, Malam Abdulmumini Abubakar, ya bukaci iyaye a Bole, dake Yolde Pate da su fifita allurar rigakafi...
Wani ɗan majalisar dokokin Amurka, Riley Moore, ya zargi tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, da hannu a kisan...
Amurka ta tura dakaru gaɓar Venezuela don daƙile masu safarar miyagun ƙwayoyi Jamhuriyar Dominican ta sanar da cewa, an dage...
'Yan bindiga sun kashe wani matashin mai sana'ar POS tare da raunata mutane da dama a lokacin wani hari da...