Rundunar sojin Najeriya ta musanta yunƙurin juyin mulki
Hedikwatar tsaro ta Najeriya ta ce raɗe-raɗin juyin mulki da wasu kafofin yaɗa labarai ke ruwaitowa ba gaskiya ba ne....
Hedikwatar tsaro ta Najeriya ta ce raɗe-raɗin juyin mulki da wasu kafofin yaɗa labarai ke ruwaitowa ba gaskiya ba ne....
Al’ummar garin Kafin Soli da ke karamar hukumar Kankia a jihar Katsina sun nuna rashin jin dadinsu kan kisan gillar...
Hukumar Alhazan Najeriya ta bayyana damuwarka kan matakin da hukumomin Saudiyya suka ɗauka na rage wa ƙasar wani kaso mai...
An rantsar da Kanal Michael Randrianirina a matsayin sabon shugaban gwamnatin sojin Madagascar, bayan ya jagoranci hamɓarar da shugaba Andry...
Rikici ya sake ɓarkewa tsakanin ƙasashen Pakistan da Afghanistan sa’o’i ƙalilan kafin ƙarewar wa’adin yarjejeniyar tsagiata wuta ta kwanaki biyu...
Wasu gungun matasa maza da mata a karkashin inuwar ƙungiyar Motion for the Change of Nigeria sun gudanar da zanga-zangar...
Gwamnonin jam'iyyar APC na gudanar da wani taron sirri a jihar Kebbi da ke yankin arewa maso yammacin ƙasar. Rahotoni...
Hukumar kula da lafiya matakin farko ta jihar Adamawa ta kammala aikin karshe na tabbatar da samun nasarar gudanar da...
Tawagar ƙwararrun likitoci a Najeriya, ƙarƙashin jagoranci shugaban ƙungiyar Likitocin ƙasar, sun tabbatar da cewa rashin lafiyar da aka ce...
Duka shugabannin ƙananan hukumomin jihar Bayelsa takwas sun sanar da ficewa daga jam'iyyar PDP, tare da nuna goyon bayansu ga...