An kama jami’an ‘yan sanda 2 a Adamawa saboda ‘halayyar da ba ta dace ba’
Rundunar 'Yan sandan Jihar Adamawa ta kama jami'anta biyu bisa abin da ta bayyana a matsayin rashin da'a. Rundunar ta...
Rundunar 'Yan sandan Jihar Adamawa ta kama jami'anta biyu bisa abin da ta bayyana a matsayin rashin da'a. Rundunar ta...
Ma'aikatan Hukumar Tsaron Farar Hula ta Najeriya (NSCDC) a Yobe sun kama taraktocin gwamnati guda biyu da ake zargin an...
Shugaban Najeriya ya bayar da umarnin a dauki yannanda 30,000 bayan sace-sacen mutanen da aka yi a kwanakin baya bayannan....
Asusun kula da yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF, ya cimma yarjejeniya domin rage farashin allurar rigakafin cutar zazzabin cizon...
An kammala taron ƙungiyar G20 ta ƙasashe masu ƙarfin tattalin arziki da aka gudanar a Birnin Johannesburg na Afirka ta...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya sanar da ceto masu ibada 38 da 'yanbindiga suka yi garkuwa da su a cocin...
Hukumar dake yaki da miyagun kwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta ƙarfafa ayyukanta na yaƙi da miyagun ƙwayoyi a faɗin Nigeria,...
Rundunar Sojan Najeriya ta 6, Sashe na 3, karkashin Operation Whirl Stroke, ta samu gagarumin ci gaba a cikin aikinta...
Ma'aikatar ilimi ta jihar Filato ta bayar da umarnin rufe duka makarantun jihar na furamare da sakandire sakamakon ƙaruwar matsalar...
Adadin ɗalibai da malaman makarantar sakandiren cocin St. Mary da ƴanbindiga suka sace a ranar Alhamis da daddare ya kai...