Hukumomin Katsina sun karɓo mutum 37 daga hannun ƴanbindiga bayan sulhu
Hukumomin jihar Katsina sun sanar da karɓo wasu mutum 37 daga hannun ƴanbindiga bayan sulhu da aka yi tsakanin hukumomin...
Hukumomin jihar Katsina sun sanar da karɓo wasu mutum 37 daga hannun ƴanbindiga bayan sulhu da aka yi tsakanin hukumomin...
Gwamnan jihar Bauchi Bala Muhammad ya bayyana marigayi Sheikh Dahiru Bauchi a matsayin mutumin da ya damu da harkokin addinin...
Sojojin da suka ƙwace mulki a Guinea-Bissau sun rantsar da wani Janar a matsayin sabon shugaban riƙo na tsawon shekara...
Gwamnan jihar Neja da ke Arewa ta Tsakiyar Najeriya, Umar Bago ya tabbatar wa BBC cewa jami'an tsaro sun ceto...
Ana ci gaba da zaman dar-dar a yankin karamar hukumar Malumfashi da ke jihar Katsina bayan kisan Alhaji Ibrahim Nagode,...
Mambobin kungiyar masu rajin kawo sauyi a Najeriya sun dakatar da ayyukan Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Yola, YEDC da...
Kamfanin mai na Najeriya NNPC ya sanar da samun ribar naira tiriliyan 5 da biliyan 400 bayan cire haraji, da...
Gwamnatin Gambia ta tabbatar da cewa Issa Tchiroma Bakary, jagoran ƴan hamayya a ƙasar Kamaru, wanda ya ayyana kansa a...
Gwamnan Jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya ya umarci kowace makaranta a jihar da ta rufe a ranar Juma'a ko kafin...
Jam'iyyar APC reshen jihar Adamawa ta kaddamar da aikin yin rijistar ta yanar gizo. A wani taro da aka gudanar...