An rantsar da sabon shugaban Madagascar
An rantsar da Kanal Michael Randrianirina a matsayin sabon shugaban gwamnatin sojin Madagascar, bayan ya jagoranci hamɓarar da shugaba Andry...
An rantsar da Kanal Michael Randrianirina a matsayin sabon shugaban gwamnatin sojin Madagascar, bayan ya jagoranci hamɓarar da shugaba Andry...
Rikici ya sake ɓarkewa tsakanin ƙasashen Pakistan da Afghanistan sa’o’i ƙalilan kafin ƙarewar wa’adin yarjejeniyar tsagiata wuta ta kwanaki biyu...
Wasu gungun matasa maza da mata a karkashin inuwar ƙungiyar Motion for the Change of Nigeria sun gudanar da zanga-zangar...
Gwamnonin jam'iyyar APC na gudanar da wani taron sirri a jihar Kebbi da ke yankin arewa maso yammacin ƙasar. Rahotoni...
Hukumar kula da lafiya matakin farko ta jihar Adamawa ta kammala aikin karshe na tabbatar da samun nasarar gudanar da...
Tawagar ƙwararrun likitoci a Najeriya, ƙarƙashin jagoranci shugaban ƙungiyar Likitocin ƙasar, sun tabbatar da cewa rashin lafiyar da aka ce...
Duka shugabannin ƙananan hukumomin jihar Bayelsa takwas sun sanar da ficewa daga jam'iyyar PDP, tare da nuna goyon bayansu ga...
Hukumar Kwastam ta jihohin Adamawa da Taraba ta kwace man fetur da fatun jakuna da magungunan Tramadol da sabulun kasashen...
Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo ya gargaɗi kwamishinoninsa game da rashin saka irin hular da shugaban Najeriya Bola Tinubu ke...
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri ya fice daga jam'iyyarsa ta PDP. Diri ya bayyana haka ne ranar Laraba a gidan...