Shettima ya sauka birnin New York domin taron MDD
Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima ya sauka a birnin New York ta Amurka, domin halartar taron Majalisar Ɗinkin Duniya karo...
Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima ya sauka a birnin New York ta Amurka, domin halartar taron Majalisar Ɗinkin Duniya karo...
Ma'aikatar harkokin wajen Isra'ila ta bayyana amincewa da ƙasar Falasɗinu a matsayin "saka wa ƙungiyar Hamas - wadda ke samun...
Rundunar sojin saman Najeriya ta ce jami'anta sun kashe mayaƙa sama da 25 a wasu hare-hare da suka kai a...
Firaministan Canada Mark Carney ya ce daga yau (Lahadi) "Canada ta amince da ƙasar Falasɗinu" a hukumance. Cikin wata sanarwa...
Wata fashewa da aka samu a Kamafanin Kera Makamai ta Najeriya DICON da ke Kaduna, ya yi sanadin mutuwar mutum...
Wani hatsarin kwale-kwale ya laƙume rayukan mutane da dama a jihar sokoto da ke yankin arewa maso yammacin Najeriya, yankin...
Shugaban Iran Masoud Pezeshkian, ya ce matakin da kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya ya dauka jiya Juma'a na sake...
Dakarun Operation Hadin Kai sun kwato alburusai da sauran kayayyaki a wani samamen da suka kai a kusa da garin...
Rundunar sojan Najeriya ta ce ta yi nasarar kama motoci maƙare da kayayyakin da take zargi na harhaɗa bama-bamai ne...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya ta ce ambaliyar ruwa ta kashe mutum uku a jihar Adamawa da ke...