Mummunan yanayi ya kashe mutum uku a sansanin gudun hijira na jihar Neja
Mutum uku sun mutu a sansanin 'yan gudun hijira da ke yankunan Shiroro da Munya a jihar Neja da ke...
Mutum uku sun mutu a sansanin 'yan gudun hijira da ke yankunan Shiroro da Munya a jihar Neja da ke...
Firaministan ƙasar Japan Shigeru Ishiba ya yanke shawarar yin murabus a yau lahadi, inda ‘yan jam’iyyarsa suka yi kira da...
Tsohon shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Ganduje, ya yi watsi da rahotannin sauya sheka zuwa jam’iyyar ADC. Ganduje ya...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya ziyarci garin Darajamal da ke ƙaramar hukumar Bama domin jajanta wa ƴan'uwan aƙalla...
Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya shawarci ‘yan adawa da su daina siyasantar da matsalar rashin tsaro a Najeriya,...
Akalla mutum daya ne aka tabbatar da mutuwarsa yayin da wasu kuma suka samu raunuka daban-daban biyo bayan wani harin...
Gwamnatin mulkin soji a Mali ta shigar da ƙarar makociyarta Algeria a gaban Kotun duniya ta ICJ, inda ta ke...
Sanatan Sokoto ta Kudu, Aminu Tambuwal, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu bai da ilimin yadda zai tafiyar da...
Sanatan Sokoto ta Kudu, Aminu Tambuwal, ya ce zai marawa tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar baya domin ya mulki...
Tsohon Shugaban Ƙasa, Goodluck Jonathan, ya ce siyasar Najeriya ta ginu ne a kan cin amana, la’akari da irin cin...