NDLEA ta ce ta kama matashi da tabar wiwi ta miliyan 10 a Kano
Hukumar NDLEA mai yaƙi da miyagun ƙwayoyi a Najeriya ta ce ta kama wani matashi mai suna Umar Adamu-Umar ɗauke...
Hukumar NDLEA mai yaƙi da miyagun ƙwayoyi a Najeriya ta ce ta kama wani matashi mai suna Umar Adamu-Umar ɗauke...
Gwamnonin jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya sun hallara a birnin Gusau na jihar Zamfara domin yin wani taron tattaunawa....
Matakai uku na gwamnatin Najeriya, tarayya, jihohi, da kananan hukumomi, sun raba jimillar Naira Tiriliyan 2.001, daga cikin kudaden shiga...
Ana ci gaba da neman mutane masu rai ko kuma gawarwaki a cikin dazuka bayan samun mutane sama da 50...
Sojojin Jamhuriyar Nijar sun sanar da kisan wani jagoran Boko Haram mai suna Bakura, a yankin Tafkin Chadi, inda ƙasar...
Gwamnonin jam'iyyar PDP a Najeriya na gudanar da wani taro a jihar Zamfara domin tattaunawa kan yunƙurinsu na "ɗaukar matakai...
Shugaban jam'iyyar APC na farko kuma tsohon gwamnan jihar Osun, Cif Bisi Akande ya jagoranci tawagar ƴansiyasa zuwa ta'aziyyar tsohon...
Mummunan harin da ƴanbidiga suka kai wa wasu masallata a masallacin jihar Katsina tare da kashe masu ibada na ci...
Sabuwar jam'iyyar hadakar 'yan adawa a Najeriya ta ADC ta bayyana damuwa a game da shirin kara albashin masu rike...
Ma'aikatar lafiya ta tarayya ta musanta rahotanni da ke cewa babu marasa lafiya daga arewa maso yamma cikin waɗanda za...