An tsawaita wa’adin aikewa da bukatar aikin Hukumomin shige da fice, Civil Defence, da sauran su.
Hukumar Tsaro ta Civil Defence, da Hukumar kula da Gyaran hali, da Hukumar kula da kashe Gobara da Hukumar Kula...
Hukumar Tsaro ta Civil Defence, da Hukumar kula da Gyaran hali, da Hukumar kula da kashe Gobara da Hukumar Kula...
Wasu ‘yan bindiga dauke da makamai sun kashe mutane uku tare da yin garkuwa da wasu da dama a wasu...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa, NEMA, ta bayyana cewa mata da kananan yara ne suka fi fama da...
Kungiyar ma’aikatan jinya da ungozoma ta kasa ta dakatar da yajin aikin gargadi da take yi a fadin kasar. Mataimakin...
Gungun 'yan majalisar zartaswar jam’iyyar APC reshen karamar hukumar Gombi ta jihar Adamawa, ta shigar da karar Adamu Ibraheem Jimeta,...
Babban hafsan sojin ƙasa na Najeriya, Laftanar Janar Olufemi Oluyede ya yi kiran ƙara wa rundunarsa kuɗi domin tabbatar da...
Hukumar zaɓen Najeriya ta ce nan gaba cikin wannan wata za ta fara yin rajistar masu zaɓe a faɗin ƙasar...
Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri na jihar Adamawa ya karrama kociyan kungiyar Super Falcons Justine Madugu da katafaren gida mai dakuna...
Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri ya sanar da sake duba kudaden alawus da ake biyan masu yi wa kasa hidima (NYSC)...