An ƙone wata mata a Neja bisa zargin ɓatanci ga Annabi Muhammad
Mutanen garin Kasuwar-Garba da ke ƙaramar hukumar Mariga ta jihar Neja sun ƙone wata mata da ranta a yammacin jiya...
Mutanen garin Kasuwar-Garba da ke ƙaramar hukumar Mariga ta jihar Neja sun ƙone wata mata da ranta a yammacin jiya...
Rahotanni sun bayyana cewa tsohon sufeto-Janar na ‘yan sandan Najeriya, Solomon Arase ya rasu a asibitin Cedarcrest da ke Abuja....
Gwamnatin Trump ta dauki matakin korar sauran ma'aikatan kafar yada labarai ta gwamnatin kasar Muryar Amurka wato kafar VOA. An...
Gwamnatin jihar Sokota ta ce za ta fara ware wa masallatan Juma'a na jihar wasu kuɗaɗe duk wata domin gudanar...
Ƙungiyar Gwamnonin Arewa maso Gabas (NEGF) da ta ƙunshi gwamnonin jihohin Adamawa, Bauchi, Borno, Gombe, Taraba da Yobe, ta gudanar...
Kungiyar matasan Plateau, PYC, ta yi watsi da furucin da wata kungiyar Fulani mai suna Coalition of Fulani Registered Organisation,...
Wata mata ‘yar shekara 23 mai suna Nmesoma Josephine Nwoye, ta hada baki wajen boyewa da nufin cewa anyi garkuwa...
Ma'aikatar harkokin wajan Amurka ta tabattar da soke bisa shugaban Falasdinawa Mahmoud Abbas da wasu jami'ai Faalasdinawa 80. Wannan mataki...
Ƙungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta bayyana cewa dukkan jami’o’in gwamnati kusan 150 da ke ƙarƙashin kulawar ta na...
Yayin da rikici ke ƙara taɓarɓarewa tsakanin jihohi da kamfanonin rarraba wuta (Discos) kan wanda ke da ikon tsara farashin...