Muna fatan samun ƙarin masu goya mana baya a ƴan takarar shugaban ƙasar Kamaru – UNDP

0
1000200456
Spread the love

Jam’iyyar UNDP a ƙasar Kamaru, ta ce tana da kyakkyawar fatan samun goyon bayan akasarin ƴan takarar adawa 12 gabanin zaɓen da ke tafe a ranar 12 ga watan Oktaba da muke ciki.

Wannan na zuwa bayan da wasu ƙarin jam’iyyu biyu suka bayyana goyon bayansu ga ɗan takararta Bello Bouba Maigari domin fafatawa da Paul Biya, tana mai cewa ko da haɗaka da Issa Tchiroma ko babu hakarta zai cimma ruwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *