Amurka ta hana shugaban Falasɗinawa bizar halartar taron MDD

0
1000103636
Spread the love

Ma’aikatar harkokin wajan Amurka ta tabattar da soke bisa shugaban Falasdinawa Mahmoud Abbas da wasu jami’ai Faalasdinawa 80.

Wannan mataki dai zai hana Mahamoud Abbas hallatar taron koli na MDD da za a yi a watan Gobe a birnin Washington na Amurka.

A taron ne dai aka yi tunanin kasashe da dama sun anniyar amincewa da Falasdinu a matsayin kasa mai ƴanci, wanda shi ne babban burin mutanen yankin.

Isra’ila ta dage kai da fata cewa bai kamata a ba Falasɗinu ƴanci zama cikakkiyar ƙasa, kuma tana samun goyon bayan Amurka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *